3خَلَقَ السَّماواتِ وَالأَرضَ بِالحَقِّ ۚ تَعالىٰ عَمّا يُشرِكونَAbubakar GumiYa halicci sammai da ƙasa da gaskiya. Ya ɗaukaka daga abin da suke yi na shirka.