29فَادخُلوا أَبوابَ جَهَنَّمَ خالِدينَ فيها ۖ فَلَبِئسَ مَثوَى المُتَكَبِّرينَAbubakar GumiSai ku shiga ƙõfõfin Jahannama, kunã madawwama a cikinta. Sa'an nan tir da mazaunin mãsu girman kai.