19وَاللَّهُ يَعلَمُ ما تُسِرّونَ وَما تُعلِنونَAbubakar GumiKuma Allah Yanã sanin abin da kuke asirtãwa da abin da kuke bayyanãwa.