13وَما ذَرَأَ لَكُم فِي الأَرضِ مُختَلِفًا أَلوانُهُ ۗ إِنَّ في ذٰلِكَ لَآيَةً لِقَومٍ يَذَّكَّرونَAbubakar GumiKuma abin da Ya halitta muku a cikin ƙasa, yana mai sãɓãnin launukansa. Lalle ne a cikin wancan, haƙĩƙa, akwai ãyã ga mutãne waɗanda suke tunãwa.