98فَسَبِّح بِحَمدِ رَبِّكَ وَكُن مِنَ السّاجِدينَAbubakar GumiSabõda haka ka yi tasbĩhi game da gõde wa Ubangijinka, kuma ka kasance daga mãsu sujada.