96الَّذينَ يَجعَلونَ مَعَ اللَّهِ إِلٰهًا آخَرَ ۚ فَسَوفَ يَعلَمونَAbubakar GumiWaɗanda suke sanyãwar wani abin bautãwa na dabam tare da Allah, sa'an nan da sannu zã su sani.