94فَاصدَع بِما تُؤمَرُ وَأَعرِض عَنِ المُشرِكينَAbubakar GumiSai ka tsage gaskiya game da abin da ake umurnin ka kuma ka kau da kai daga masu shirki.