68قالَ إِنَّ هٰؤُلاءِ ضَيفي فَلا تَفضَحونِAbubakar GumiYa ce: "Lalle ne waɗannan bãƙĩna ne, sabõda haka kada ku kunyata ni."