55قالوا بَشَّرناكَ بِالحَقِّ فَلا تَكُن مِنَ القانِطينَAbubakar GumiSuka ce: "Munã yi maka bushãra da gaskiya ne, sabõda haka, kada da kasance daga mãsu yanke tsammãni."