34قالَ فَاخرُج مِنها فَإِنَّكَ رَجيمٌAbubakar GumiYa ce: "To, ka fita daga gare ta, dõmin lalle kai abin jĩfa ne."