32قالَ يا إِبليسُ ما لَكَ أَلّا تَكونَ مَعَ السّاجِدينَAbubakar GumiYa ce: "Yã Iblĩs mẽne ne a gare ka, ba ka kasance tãre da mãsu yin sujuda ba?"