11وَما يَأتيهِم مِن رَسولٍ إِلّا كانوا بِهِ يَستَهزِئونَAbubakar GumiKuma wani Manzo bã ya zuwa gare su fãce sun kasance sunã mãsu, izgili a gare shi.