95قالوا تَاللَّهِ إِنَّكَ لَفي ضَلالِكَ القَديمِAbubakar GumiSuka ce: "Tallahi lalle ne, kai, haƙĩƙa, kanã a cikin ɓatarka daɗaɗɗa."