61قالوا سَنُراوِدُ عَنهُ أَباهُ وَإِنّا لَفاعِلونَAbubakar GumiSuka ce: "Zã mu nẽme shi daga ubansa. Kuma lalle ne mũ, haƙĩƙa, mãsu aikatãwa ne."