106وَما يُؤمِنُ أَكثَرُهُم بِاللَّهِ إِلّا وَهُم مُشرِكونَAbubakar GumiKuma mafi yawansu ba su yin ĩmãni da Allah fãce kuma sunã mãsu shirki.