11إِلَّا الَّذينَ صَبَروا وَعَمِلُوا الصّالِحاتِ أُولٰئِكَ لَهُم مَغفِرَةٌ وَأَجرٌ كَبيرٌAbubakar GumiSai waɗanda suka yi haƙuri kuma suka aikata ayyuka na ƙwarai. Waɗannan sunã da gãfara da lãda mai girma.