56هُوَ يُحيي وَيُميتُ وَإِلَيهِ تُرجَعونَAbubakar GumiShi ne Yake rãyarwa kuma Yake matarwa. Kuma zuwa gare Shi ne ake mayar da ku.