25وَاللَّهُ يَدعو إِلىٰ دارِ السَّلامِ وَيَهدي مَن يَشاءُ إِلىٰ صِراطٍ مُستَقيمٍAbubakar GumiKuma Allah Yanã kira zuwa ga gidan aminci, kuma, Yanã shiryar da wanda Yake so zuwa ga tafarki madaidaici.